A stepmother Hussani Hussain allegedly killed her twin step children in Rafin Gora Village of Kontagora Local Government Area of Niger State with rat poison. Pictured above is the innocent twins before their death. I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the story....
Ta Kashe 'Yan Biyun Kishiyarta
Jarirai, Hussani da Hussaina da ake zargin kishiyar mahaifiyarsu ta kashe a Rafingora kusa da Kontagora da ke Jihar Naija Ta hanyar dura masu maganin bera jin kadan bayan haihuwarsu.
Masu karatu me za ku ce kan wannan aika-aika da wasu mata suke yi a halin yanzun?
0 comments:
Post a Comment